Use APKPure App
Get Macen Aure a Musulunchi old version APK for Android
मासेन औरे एक Musulunchi na Malam Kabiru गोम्बे Mp3
Yan uwa Maza da Mata
The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-----------------------------
Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah tare da Malam Kabiru Haruna Gombe.
Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu taken Macen Aure a Musulunchi, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Allah ya sakawa Sheikh Kabir Gombe domin yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Domin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo da dai sauran maluman sunnah duba (uyaapps) free Hausa Islamic apps dake cikin play store.
Za kuma a iya samun Karatun Al-qurani na wasu daga cikin manyan makaranta quran.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Bayan wannan app mai suna Sheikh Kabiru Gombe Macen Aure a Musulunchi, zaa iya samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searching (uyaapps) a play store.
द्वारा डाली गई
David Batistero
Android ज़रूरी है
Android 4.0+
श्रेणी
रिपोर्ट
Last updated on Jan 18, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Macen Aure a Musulunchi
na Malam Kabiru Gombe Mp31.0 by uyaapps
Jan 18, 2018