Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam आइकन

1.0 by uyaapps


Oct 3, 2019

Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam के बारे में

Lakcoci Guda Shidda (6) Mp3 ऑफलाइन na शेख Malam डॉ इसाह अली Pantami

Assalamu alaikum,

Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah, daga Sheikh Dr. Isah Ali Pantami.

Wannan app yana dauke da wasu zababbun Manyan lakcoci guda SHIDDA, lakcocin sune kamar haka:

-Hanyoyin Tabbatar da Zuciya akan Gaskiya

-Imani

-Kayi Bushara ga Masu Hakuri

-Siffofin Musulmin da Allah Ke So

-Yadda Zaa Warware Kowanne irin Sihiri ko asiri

-Yiwa Kanka Hisabi

Baban malamin addinin nan da kuma boko wato sheikh Dr. Isah Ali fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. Sheikh Dr. Isah Ali Pantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa. Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara. ameen

नवीनतम संस्करण 1.0 में नया क्या है

Last updated on Oct 3, 2019

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

अनुवाद लोड हो रहा है...

अतिरिक्त ऐप जानकारी

नवीनतम संस्करण

निवेदन Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam अपडेट 1.0

द्वारा डाली गई

Susan Cabariban

Android ज़रूरी है

Android 4.0+

अधिक दिखाएं

Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam स्क्रीनशॉट

टिप्पणी लोड हो रहा है...
भाषाओं
खोज हो रही है...
APKPure की सदस्यता लें
सर्वश्रेष्ठ एंड्रॉइड गेम और ऐप्स के शुरुआती रिलीज, समाचार और गाइड तक पहुंचने वाले पहले व्यक्ति बनें।
जी नहीं, धन्यवाद
साइन अप करें
सफलतापूर्वक सब्सक्राइब!
अब आप APKPure की सदस्यता ले रहे हैं।
APKPure की सदस्यता लें
सर्वश्रेष्ठ एंड्रॉइड गेम और ऐप्स के शुरुआती रिलीज, समाचार और गाइड तक पहुंचने वाले पहले व्यक्ति बनें।
जी नहीं, धन्यवाद
साइन अप करें
सफलता!
अब आप हमारे न्यूज़लेटर की सदस्यता ले चुके हैं।