Use APKPure App
Get Hukunce-Hukuncen Hadasi na Sheikh Isah Ali Pantami old version APK for Android
Hukunce-Hukuncen Hadasi na शेख डॉ इसाह अली Pantami ऑफलाइन एमपी 3
Assalamu Alaikum Warahmatullah Wa barakatuh
Saukar da wannan garabasa kan wayoyinku domin sauraron lectures na sunnah, daga Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
Wannan app na dauke da lakcoci masu magana akan hukunce-hukuncen Hadasi kamar su Janaba, Jinin Haila, Jinin Biki, Jinin Nifaas, da kuma Jinin Cuta.
Baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh Dr. Isah Ali fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. Sheikh Dr. Isah Ali Pantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa. Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara, ameen.
Last updated on Sep 25, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Android ज़रूरी है
4.0 and up
श्रेणी
रिपोर्ट
Hukunce-Hukuncen Hadasi na Sheikh Isah Ali Pantami
1.0 by uyaapps
Sep 25, 2017