Use APKPure App
Get TAFARKIN SUNNAH old version APK for Android
Wannan आवेदन याना Dauke दा littafai दा suke Magana अकान Menene सुन्नाह
Wannan application yana dauke da littafai da suke magana akan Menene Sunnah
wanda wasu shahararen marubuta suka wallafasu da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken menene Sunnah.
Littafi na farko:
*******************
TAFARKIN SUNNAH : TATTAUNAWA TA RUWAN SANYI TSAKANINIBNU TAIMIYYAH DA ‘YAN SHI’AR ZAMANINSA
Babu shakka Ibnu Taimiyyah ya yi bajimin qoqari a cikin wannan littafi,
kamar yadda ya saba yi a sauran littafansa waxanda suke matsayin taurari a
samaniyar ilimin addini. Muna kyautata zaton cewa, babu mai hankali da basira da
zai karanta wannan littafi face ya amfana da shi ta fuskar gano bakin zaren duk
abubuwan da ake taqaddama a kansu kan matsayin Sunnah da Shi’ah a addini.
Malamin ya sanya haquri da juriya kamar yadda ya sa ilimi da basira a cikin mayar da
martanin abubuwan da ‘yan Shi’ah suke faxa a kan Sahabbai. Ya yi shi ta hanyar
tattaunawa yana mai mayar da martani a tsanake kan littafin da jagoran ‘yan Shi’ar
zamaninsa Ibnul Muxahhir ya wallafa mai suna Minhajul Karamati Fi Isbatil
Imamati. Malamin ya bi littafin daki-daki yana tattaunawa a kan dalilan da aka kawo.
Littafi na biyu shine:
*********************
AKIDAR AHLUSSUNAH WAL JAMA’AH
Wanda Sheikh Muhammad Bin Saleh Al’uthaimin ya wallafashi, Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken menene Sunnah.
Ya yi bayani dalla-dalla akan abinda ya shafi shikashikan Imani daya-bayan-daya, ko ma kace littafin ya kunshi akan ne, da kuma bayanan rukunan Imani da kaddara, da kuma matsayin sahabban ma’aikin Allah (SAW). Dafatan Allah ya datar da mu ya kuma anfanar da mu, Allah ya yi dadain tsira ga Annabi Muhammad (SAW), da iyalansa da kuma sahabbansa baki daya.
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Bayan wannan app mai suna TAFARKIN SUNNAH, za iya samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store.
Last updated on Nov 27, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
द्वारा डाली गई
Maz Sarwo Wibowo
Android ज़रूरी है
Android 4.1+
श्रेणी
रिपोर्ट
TAFARKIN SUNNAH
2.3 by engrshams
Nov 27, 2019